HAUSA LANGUAGE L2 SECOND TERM ZANGO NA BIU AJI BIU

MAKO
BATU/KUMSHIYA
AYYUKA
1
HARSHE:
ƘirƘirar Ƙananna jimloli. Misali – zani
kasuwa,  ya sunauka?
2
HARSHE:
Koyar da sifa da bayanau
3
AL’ADA:
Koyar da sunayen mutane na al’ada. Misali –
Tanko, Talle, Azumi, Audi, MAto, Marka ds
4
AL’ADA:
Koyar da sunayen mutane na ranaku. Misali-
Liti, Asabe, Talatu, Larai, Jummai, Dan asabe ds.
5
ADABI:
Koyar Da Sunayen Shiyoyi. Misali- Kudu,
Arewa, Gabas, Yamma, Sma da Ƙasa
6
HARSHE:
Ma’anar jimla da nau’o’inta. Misali- jimlar
bayani, tambaya, umarni ds.
7
ADABI:
Takaitaccen tarihin bayajidda.
8
ADABI:
Abinci da lokutan cinsu a Huasa. Misali –
koko da kosai (safe), fura (rana) tuwo, (dare) ds.
9
ADABI:
Ma’anar shugabanci da ire-irensu. Misali
shugabaancin gida, unguwa, gari, kasa, addini, sana’a ds.
10
ADABI:
Muhimmancin shugabanci.
11
Bita/maimaita aikin baya
12
Jarabawa.