HAUSA LANGUAGE

HAUSA LANGUAGE L2 THIRD TERM ZANGO NA UKU AJI BIU

MAKO BATU/KUMSHIYA AYYUKA 1 AL’ADA: Ma’anar ibada da ire-iren ayyukan ibada. Misali – sallah, azumi, zakka, hajj, sada zumunci, sadaka ds. 2 AL’ADA: Muhimmancin ibada. 3 AL’ADA: Koyar Da Kayan Ƙiɗan Hausawa Ta Hanyar Amfani Da Hotuna. Misali – Ƙalangu, Gange, Ƙanzagi, Algaita, Gurmi, Goge ds. 4 AL’ADA: Ma’anar tarbiyya da ire-irenta. Misali – tarbiya

HAUSA LANGUAGE L2 SECOND TERM ZANGO NA BIU AJI BIU

MAKO BATU/KUMSHIYA AYYUKA 1 HARSHE: ƘirƘirar Ƙananna jimloli. Misali – zani kasuwa,  ya sunauka? 2 HARSHE: Koyar da sifa da bayanau 3 AL’ADA: Koyar da sunayen mutane na al’ada. Misali – Tanko, Talle, Azumi, Audi, MAto, Marka ds 4 AL’ADA: Koyar da sunayen mutane na ranaku. Misali- Liti, Asabe, Talatu, Larai, Jummai, Dan asabe ds.

HAUSA LANGUAGE L2 FIRST TERM ZANGO NA DAYA AJI BIU

MAKO BATU/KUMSHIYA AYYUKA 1 HARSHE: Ma’nar furuci da sunayen garaben furuci (Laɓɓa, HanƘa, Hanɗa, Ganɗa, Makwallato ds) 2 HARSHE: Yanayin furuci. Misali- Laɓɓa: /b/, /b/,  /m/ HanƘa: /d/, /e/, /t/, /n/, ds. 3 AL’ADA: Tantance sunayen amfani gona. Misali- dawa, gero, masara, doya, ds. 4 HARSHE: Koyar da lissafi a saukake. Misali – Tarawa (+),

HAUSA LANGUAGE L1 THIRD TERM ZANGO NA UKU AJI BIU

MAKO BATU/KUMSHIYA AYYUKA 1 HARSHE: Ma’ana da ire-iren rukunonin kalmomi. Misali – suna, wakilin suna, aikatau, bayanau ds. 2 HARSHE: Cikakken bayani akan wasiƘan neman aiki 3 AL’ADA: Ma’anar ibada da muhimmancinta. Misali – Ƙarfafa imani, kyautata mu’amala, samun tarbiyya, ds. 4 AL’ADA: Hanyoyin kyautata tattalin arziki da misalansa. Misali –  noma, kiwo, sana’o’in hannu,

HAUSA LANGUAGE L1 SECOND TERM ZANGO NA BIU AJI BIU

MAKO BATU/KUMSHIYA AYYUKA 1 HARSHE: Ma’ana da ire-iren rukunonin kalmomi. Misali – suna, wakilin suna, aikatau, bayanau ds. 2 HARSHE: Ma’anar insha’i da misalansa. Misalign – insha’i siffantawaninsha’in labari, insha’in muhawara, ds. 3 ADABI: Aiwatar da karatun gajerun rubutaitun waƘoƘi. 4 ADABI: Ma’anar rubutaccen adabi da rukunonin sa. Misali rubutun zube, waƘa, wasan ƘwaiƘwayo. 5

HAUSA LANGUAGE L1 FIRST TERM ZANGO NA DAYA AJI BIU

MAKO BATU/KUMSHIYA AYYUKA 1 HARSHE: Ma’anar furuci da gaɓoɓinsa. Misali – hanɗa, hanƘa, ganɗa, dasashi, makwallato ds. 2 HARSHE: Ma’ana da ire-iren jimla. Misali- jimla bayanau, jimla tambayoyi, jimla umarni, jimla korewa. 3 ADABI: Misalan labarai masu tushen Karin Magana. Misali – in kunne yaji jiki ya tsira, kunne ya girmi kaka ds. 4 ADABI: