HAUSA LANGUAGE L2 FIRST TERM ZANGO NA DAYA AJI BIU

MAKO
BATU/KUMSHIYA
AYYUKA
1
HARSHE:
Ma’nar furuci da sunayen garaben furuci (Laɓɓa,
HanƘa, Hanɗa, Ganɗa, Makwallato ds)
2
HARSHE:
Yanayin furuci. Misali-
Laɓɓa: /b/,
/b/,  /m/
HanƘa: /d/, /e/, /t/, /n/, ds.
3
AL’ADA:
Tantance sunayen amfani gona. Misali- dawa,
gero, masara, doya, ds.
4
HARSHE:
Koyar da lissafi a saukake. Misali – Tarawa
(+), debewa (-), sau (x), rabawa (/)
5
HARSHE:
Ma’anr ginin kalma da ire-iresa (Jinsin
namiji da na mace)
6
HARSHE:
Tilo da jami. Misali – yaro –yara, makaranta
– makarantu, kujera- kujeru ds.
7
ADABI:
Hanyoyin tafiye-tafiye na da dana zamani.
Misali- doki, jaki, rakumi, keke, babur, mota, jirgi ds.
8
ADABI:
Ƙoyar da waƘoƘin yara na dandali. Misali yar
fade, shalle ds.
9
ADABI:
Ci gaba aikin mako na takwas.
10
ADABI:
Ƙalmomin saye da sayarwa a kasuwa. Misali
farashi, yayi, bashi, araha, tsada, ds
11
AL’ADA:
Ma’anar biki da rabe-rebensa. Misali –
sallah, aure, suna.
12
AL’ADA:
Bikin naɗin sarauta, kirisimeti, bikin
shakara-shekara. Misali- kalankuwa, dambe, kokawa, ds.
13
Bita/maimaita akin baya
14
Jarabawa