HAUSA LANGUAGE L1 THIRD TERM ZANGO NA UKU AJI BIU

Table of Contents

MAKO
BATU/KUMSHIYA
AYYUKA
1
HARSHE:
Ma’ana da
ire-iren rukunonin kalmomi. Misali – suna, wakilin suna, aikatau, bayanau ds.
2
HARSHE:
Cikakken
bayani akan wasiƘan neman aiki
3
AL’ADA:
Ma’anar ibada da muhimmancinta. Misali –
Ƙarfafa imani, kyautata mu’amala, samun tarbiyya, ds.
4
AL’ADA:
Hanyoyin kyautata tattalin arziki da misalansa.
Misali –  noma, kiwo, sana’o’in hannu,
cinikayya, ds.
5
HARSHE:
Ci gaba da
bayanin ginin kalma (tilo da jam’i)
6
AL’ADA:
Ci gaba da rubutun wasiƘa (yan uwa da
abokin)
7
AL’ADA:
Cikakken
bayani akan ire-iren ayyukan ibada. Misali – sallah, azumi, zakkah,
hajj/ziyara, sada zumunci, sadaka, kyauta, tarbiyys, mu’amala, ds.
8
AL’ADA:
Cikakken
bayani akan hanyoyin kyautata tattalin arziki. Misali – noma da kiwo na
zamani, sarrafa kayan abinci, sana’o’in hannu, ds.
9
AL’ADA:
Tasarin
cinikayyar zamani akan ta gargajiya.
10
AL’ADA:
Kyawawan
dabi’u da munana. Misali – faɗin gaskiya, rikon amana, zumunci, sata, gulma,
shaye-shaye, ds.
11
AL’ADA:
Ingancin
tsaftar jiki da ta tufafi. Misali – wanka, wanki, aski, kitso, yanke farce,
goge hakori, ds.
12
Bitar akin baya/maimaitawa
13
Jarabawa