HAUSA LANGUAGE L2 FIRST TERM ZANGO NA DAYA AJI BIU
MAKO | BATU/KUMSHIYA | AYYUKA |
1 | HARSHE: Ma’nar furuci da sunayen garaben furuci (Laɓɓa, HanƘa, Hanɗa, Ganɗa, Makwallato ds) | |
2 | HARSHE: Yanayin furuci. Misali- Laɓɓa: /b/, /b/, /m/ HanƘa: /d/, /e/, /t/, /n/, ds. | |
3 | AL’ADA: Tantance sunayen amfani gona. Misali- dawa, gero, masara, doya, ds. | |
4 | HARSHE: Koyar da lissafi a saukake. Misali – Tarawa (+), debewa (-), sau (x), rabawa (/) | |
5 | HARSHE: Ma’anr ginin kalma da ire-iresa (Jinsin namiji da na mace) | |
6 | HARSHE: Tilo da jami. Misali – yaro –yara, makaranta – makarantu, kujera- kujeru ds. | |
7 | ADABI: Hanyoyin tafiye-tafiye na da dana zamani. Misali- doki, jaki, rakumi, keke, babur, mota, jirgi ds. | |
8 | ADABI: Ƙoyar da waƘoƘin yara na dandali. Misali yar fade, shalle ds. | |
9 | ADABI: Ci gaba aikin mako na takwas. | |
10 | ADABI: Ƙalmomin saye da sayarwa a kasuwa. Misali farashi, yayi, bashi, araha, tsada, ds | |
11 | AL’ADA: Ma’anar biki da rabe-rebensa. Misali – sallah, aure, suna. | |
12 | AL’ADA: Bikin naɗin sarauta, kirisimeti, bikin shakara-shekara. Misali- kalankuwa, dambe, kokawa, ds. | |
13 | Bita/maimaita akin baya | |
14 | Jarabawa |