HAUSA LANGUAGE L1 FIRST TERM ZANGO NA DAYA AJI BIU
MAKO | BATU/KUMSHIYA | AYYUKA |
1 | HARSHE: Ma’anar furuci da gaɓoɓinsa. Misali – hanɗa, hanƘa, ganɗa, dasashi, makwallato ds. | |
2 | HARSHE: Ma’ana da ire-iren jimla. Misali- jimla bayanau, jimla tambayoyi, jimla umarni, jimla korewa. | |
3 | ADABI: Misalan labarai masu tushen Karin Magana. Misali – in kunne yaji jiki ya tsira, kunne ya girmi kaka ds. | |
4 | ADABI: Ma’ana da rukunonin adabin baƘa. Misali – waƘoƘin baƘa, tatsuniyoyi, labarin gargajiya, ds | |
5 | FURUCI: Cikakken bayani akan gaɓoɓin furuci masu motsi da marasa motsi. Misali – harshe, hanɗa, ganɗa, dasashi, ds. | |
6 | HARSHE: Bayan akan jimla umarni da jimla tambaya. Misali – tafi !, zauna!, me Ali ya saya?, way a mari binta? ds. | |
7 | ADABI: Gabatar da rubutaccen wasan ƘwaiƘwayo. | |
8 | ADABI: Ci gaba da labari mai tushen Ƙarin Magana. | |
9 | ADABI: Cikakken bayani akan nau’o’in adabin baka. Misali – Tatsuniya, labarin gargajiya, zaurance, barkwanci, Ƙarin Magana, waƘoƘi makaɗa, take da kirari, ds. | |
10 | ADABI: Nazari akan rubutaccen wasan kwaikwayo. Misali – Jigo, salo, zubi da tsar, jarumi, ds. | |
11 | ADABI: Muhimmancin adabin baka ga al’umma | |
12 | ADABI: Muhimmancin wasan ƘwaiƘwayo ga al’umma | |
13 | Bitan aikin baya/maiamitawa | |
14 | Jarabawa |