HAUSA LANGUAGE L2 THIRD TERM ZANGO NA UKU AJI BIU
MAKO | BATU/KUMSHIYA | AYYUKA |
1 | AL’ADA: Ma’anar ibada da ire-iren ayyukan ibada. Misali – sallah, azumi, zakka, hajj, sada zumunci, sadaka ds. | |
2 | AL’ADA: Muhimmancin ibada. | |
3 | AL’ADA: Koyar Da Kayan Ƙiɗan Hausawa Ta Hanyar Amfani Da Hotuna. Misali – Ƙalangu, Gange, Ƙanzagi, Algaita, Gurmi, Goge ds. | |
4 | AL’ADA: Ma’anar tarbiyya da ire-irenta. Misali – tarbiya ta zamantakewa, tsare amana, taimakon juna, bin dokoki, cinikayya ds. | |
5 | AL’ADA: Muhimmancin tarbiya. | |
6 | AL’ADA: Yanayin al’adun bikin aure. Misali auren buduruwa da na bazawara ds. | |
7 | ADABI: Bayyana halin da zuciya da jiki suke. (Labarin zuciya a tambayi fuska) | |
8 | AL’ADA: Tsafta da ado. Misali- tsaftar jiki , aji, muhalli, abinci ds. | |
9 | AL’ADA: Yanayin tufafin maza. Misali riga, hulla, yar-shara, ds. | |
10 | AL’ADA: Yanayin tufafin mata. Misali – zane, kallabi, ds. | |
11 | ADABI: Labari daga hotuna | |
12 | Bita/maimaita akin baya | |
13 | Jarabawa |