HAUSA LANGUAGE L2 THIRD TERM ZANGO NA UKU AJI BIU

MAKO
BATU/KUMSHIYA
AYYUKA
1
AL’ADA:
Ma’anar ibada da ire-iren ayyukan ibada.
Misali – sallah, azumi, zakka, hajj, sada zumunci, sadaka ds.
2
AL’ADA:
Muhimmancin ibada.
3
AL’ADA:
Koyar Da Kayan Ƙiɗan Hausawa Ta Hanyar
Amfani Da Hotuna. Misali – Ƙalangu, Gange, Ƙanzagi, Algaita, Gurmi, Goge ds.
4
AL’ADA:
Ma’anar tarbiyya da ire-irenta. Misali –
tarbiya ta zamantakewa, tsare amana, taimakon juna, bin dokoki, cinikayya ds.
5
AL’ADA:
Muhimmancin tarbiya.
6
AL’ADA:
Yanayin al’adun bikin aure. Misali auren
buduruwa da na bazawara ds.
7
ADABI:
Bayyana halin da zuciya da jiki suke.
(Labarin zuciya a tambayi fuska)
8
AL’ADA:
Tsafta da ado. Misali- tsaftar jiki , aji,
muhalli, abinci ds.
9
AL’ADA:
Yanayin tufafin maza. Misali riga, hulla,
yar-shara, ds.
10
AL’ADA:
Yanayin tufafin mata. Misali – zane,
kallabi, ds.
11
ADABI:
Labari daga hotuna
12
Bita/maimaita akin baya
13
Jarabawa
Spread the word if you find this helpful! Click on any social media icon to share