HAUSA LANGUAGE L1 THIRD TERM ZANGO NA UKU AJI BIU
MAKO | BATU/KUMSHIYA | AYYUKA |
1 | HARSHE: Ma’ana da ire-iren rukunonin kalmomi. Misali – suna, wakilin suna, aikatau, bayanau ds. | |
2 | HARSHE: Cikakken bayani akan wasiƘan neman aiki | |
3 | AL’ADA: Ma’anar ibada da muhimmancinta. Misali – Ƙarfafa imani, kyautata mu’amala, samun tarbiyya, ds. | |
4 | AL’ADA: Hanyoyin kyautata tattalin arziki da misalansa. Misali – noma, kiwo, sana’o’in hannu, cinikayya, ds. | |
5 | HARSHE: Ci gaba da bayanin ginin kalma (tilo da jam’i) | |
6 | AL’ADA: Ci gaba da rubutun wasiƘa (yan uwa da abokin) | |
7 | AL’ADA: Cikakken bayani akan ire-iren ayyukan ibada. Misali – sallah, azumi, zakkah, hajj/ziyara, sada zumunci, sadaka, kyauta, tarbiyys, mu’amala, ds. | |
8 | AL’ADA: Cikakken bayani akan hanyoyin kyautata tattalin arziki. Misali – noma da kiwo na zamani, sarrafa kayan abinci, sana’o’in hannu, ds. | |
9 | AL’ADA: Tasarin cinikayyar zamani akan ta gargajiya. | |
10 | AL’ADA: Kyawawan dabi’u da munana. Misali – faɗin gaskiya, rikon amana, zumunci, sata, gulma, shaye-shaye, ds. | |
11 | AL’ADA: Ingancin tsaftar jiki da ta tufafi. Misali – wanka, wanki, aski, kitso, yanke farce, goge hakori, ds. | |
12 | Bitar akin baya/maimaitawa | |
13 | Jarabawa |