HAUSA LANGUAGE L2 SECOND TERM ZANGO NA BIU AJI BIU
MAKO | BATU/KUMSHIYA | AYYUKA |
1 | HARSHE: ƘirƘirar Ƙananna jimloli. Misali – zani kasuwa, ya sunauka? | |
2 | HARSHE: Koyar da sifa da bayanau | |
3 | AL’ADA: Koyar da sunayen mutane na al’ada. Misali – Tanko, Talle, Azumi, Audi, MAto, Marka ds | |
4 | AL’ADA: Koyar da sunayen mutane na ranaku. Misali- Liti, Asabe, Talatu, Larai, Jummai, Dan asabe ds. | |
5 | ADABI: Koyar Da Sunayen Shiyoyi. Misali- Kudu, Arewa, Gabas, Yamma, Sma da Ƙasa | |
6 | HARSHE: Ma’anar jimla da nau’o’inta. Misali- jimlar bayani, tambaya, umarni ds. | |
7 | ADABI: Takaitaccen tarihin bayajidda. | |
8 | ADABI: Abinci da lokutan cinsu a Huasa. Misali – koko da kosai (safe), fura (rana) tuwo, (dare) ds. | |
9 | ADABI: Ma’anar shugabanci da ire-irensu. Misali shugabaancin gida, unguwa, gari, kasa, addini, sana’a ds. | |
10 | ADABI: Muhimmancin shugabanci. | |
11 | Bita/maimaita aikin baya | |
12 | Jarabawa. |