HAUSA LANGUAGE L1 SECOND TERM ZANGO NA BIU AJI BIU
MAKO | BATU/KUMSHIYA | AYYUKA |
1 | HARSHE: Ma’ana da ire-iren rukunonin kalmomi. Misali – suna, wakilin suna, aikatau, bayanau ds. | |
2 | HARSHE: Ma’anar insha’i da misalansa. Misalign – insha’i siffantawaninsha’in labari, insha’in muhawara, ds. | |
3 | ADABI: Aiwatar da karatun gajerun rubutaitun waƘoƘi. | |
4 | ADABI: Ma’anar rubutaccen adabi da rukunonin sa. Misali rubutun zube, waƘa, wasan ƘwaiƘwayo. | |
5 | AL’ADA: Ma’ana shugabanci da muhimmancinsa. Misali – jagoranci, gudanar da mulki, tabbatar da bin doka, zaman lafiya, tsaro, adaki, ds. | |
6 | HARSHE: Bayani akan misalan rukunonin kalmomi. Misali – suna, wakilin suna, aikatau, sifa, bayanau, ds. | |
7 | HARSHE: Cikakken bayani akan nau’o’in insha’i. misali – na siffantawa, na labari, na muhawara, na bayyanawa, na Ƙarin Magana, na wasiƘa, ds. | |
8 | ADABI: Ci gaba da nazarin gajarun rubutattun waƘoƘ’in Hausa. Missal – jigo, salo zubi, tsari, ds. | |
9 | ADABI: Cikakken bayani akan rukunonin ruutaccen adabi. Misali – rubutun zube, waƘa, wasan, ƘwaiƘwayo. | |
10 | AL’ADA: Misalan shugabanci, matakai uku na gwamnati da hawa uku na mulki | |
11 | Maimaitawa/bitan aikin baya | |
12 | Jarabawa |