MAKO BATU/KUMSHIYA AYYUKA 1 HARSHE: Ma’anar furuci da gaɓoɓinsa. Misali – hanɗa, hanƘa, ganɗa, dasashi, makwallato ds. 2 HARSHE: Ma’ana da ire-iren jimla. Misali- jimla bayanau, jimla tambayoyi, jimla umarni, jimla korewa. 3 ADABI: Misalan labarai masu tushen Karin Magana. Misali – in kunne yaji jiki ya tsira, kunne ya girmi kaka ds. 4 ADABI: