HAUSA LANGUAGE L1 SECOND TERM ZANGO NA BIU AJI BIU

MAKO
BATU/KUMSHIYA
AYYUKA
1
HARSHE:
Ma’ana da
ire-iren rukunonin kalmomi. Misali – suna, wakilin suna, aikatau, bayanau ds.
2
HARSHE:
Ma’anar
insha’i da misalansa. Misalign – insha’i siffantawaninsha’in labari, insha’in
muhawara, ds.
3
ADABI:
Aiwatar da
karatun gajerun rubutaitun waƘoƘi.
4
ADABI:
Ma’anar
rubutaccen adabi da rukunonin sa. Misali rubutun zube, waƘa, wasan ƘwaiƘwayo.
5
AL’ADA:
Ma’ana
shugabanci da muhimmancinsa. Misali – jagoranci, gudanar da mulki, tabbatar
da bin doka, zaman lafiya, tsaro, adaki, ds.
6
HARSHE:
Bayani akan
misalan rukunonin kalmomi. Misali –
suna, wakilin suna, aikatau, sifa, bayanau, ds.
7
HARSHE:
Cikakken
bayani akan nau’o’in insha’i. misali – na siffantawa, na labari, na muhawara,
na  bayyanawa, na Ƙarin Magana, na
wasiƘa, ds.
8
ADABI:
Ci gaba da
nazarin gajarun rubutattun waƘoƘ’in Hausa. Missal – jigo, salo zubi, tsari,
ds.
9
ADABI:
Cikakken
bayani akan rukunonin ruutaccen adabi. Misali –  rubutun zube, waƘa, wasan, ƘwaiƘwayo.
10
AL’ADA:
Misalan shugabanci,
matakai uku na gwamnati da hawa uku na mulki
11
Maimaitawa/bitan aikin baya
12
Jarabawa

Spread the word if you find this helpful! Click on any social media icon to share